Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • nwt p. 383
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin Yaƙub

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin Yaƙub
  • Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
  • Makamantan Littattafai
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin 2 Tasalonikawa
    Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin Romawa
    Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin 1 Yohanna
    Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin 1 Tasalonikawa
    Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
Dubi Ƙari
Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
Abubuwan da Ke Cikin Littafin Yaƙub

YAƘUB

ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN

  • 1

    • Gaisuwa (1)

    • Jimrewa yana kawo farin ciki (2-15)

      • Gwada bangaskiya (3)

      • Ku ci-gaba da roƙon Allah da bangaskiya (5-8)

      • Shaꞌawa tana haifar da zunubi da kuma mutuwa (14, 15)

    • Kowace baiwa mai kyau daga sama ne (16-18)

    • Jin kalmar Allah da kuma aikata ta (19-25)

      • Mutumin da ke kallon fuskarsa a madubi (23, 24)

    • Bautar da ke da tsabta kuma marar tabo (26, 27)

  • 2

    • Nuna bambanci zunubi ne (1-13)

      • Ƙauna, dokar sarki ce (8)

    • Bangaskiya ba tare da ayyuka ba matacciya ce (14-26)

      • Aljanu ma sun gaskata kuma sun yi rawan jiki (19)

      • An kira Ibrahim abokin Jehobah (23)

  • 3

    • Shawo kan harshe (1-12)

      • Kada da yawa daga cikinku su zama malamai (1)

    • Hikima daga sama (13-18)

  • 4

    • Kada ka zama abokin duniya (1-12)

      • Ku yi gāba da Ibilis (7)

      • Ku yi kusa da Allah (8)

    • Gargaɗi a kan fahariya (13-17)

      • “Idan nufin Jehobah ne” (15)

  • 5

    • Gargaɗi ga masu arziki (1-6)

    • Allah yana yi ma wanda ya jimre cikin haƙuri albarka (7-11)

    • Bari “e” naku ya zama e (12)

    • Adduꞌar da aka yi cikin bangaskiya tana da amfani (13-18)

    • Taimaka wa mai zunubi ya tuba (19, 20)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba