1 YOHANNA
ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN
1
2
Yesu, hadaya na sasanta tsakaninmu da Allah (1, 2)
Yin biyayya ga dokokinsa (3-11)
Dalilin rubuta wasiƙar (12-14)
Kada ku ƙaunaci duniya (15-17)
Gargaɗi game da maƙiyin Kristi (18-29)
3
Mu ꞌyaꞌyan Allah ne (1-3)
ꞌYaꞌyan Allah da na Ibilis (4-12)
Ku ƙaunaci juna (13-18)
Allah ya fi zukatanmu (19-24)
4
5
Ba da gaskiya ga Yesu zai sa mu yi nasara da duniya (1-12)
Muna da tabbaci cewa Allah yana saurarar adduꞌoꞌinmu (13-17)
Ku yi hankali a wannan muguwar duniya (18-21)