1 TASALONIKAWA
ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN
1
2
Hidimar da Bulus ya yi a Tasalonika (1-12)
Tasalonikawa sun karɓi kalmar Allah (13-16)
Bulus ya yi marmarin ganin Tasalonikawan (17-20)
3
Bulus yana jira a Atina (1-5)
Labari mai ban ƙarfafa da Timoti ya kawo (6-10)
Bulus ya yi wa Tasalonikawan adduꞌa (11-13)
4
Gargaɗi a kan yin lalata (1-8)
Nuna wa juna cikakkiyar ƙauna (9-12)
Waɗanda suka mutu cikin Kristi ne za su fara tashiwa (13-18)
5
Zuwan ranar Jehobah (1-5)
Mu ci-gaba da zama da shiri, mu ci-gaba da yin amfani da hankalinmu da kyau (6-11)
Gargaɗi (12-24)
Gaisuwa ta ƙarshe (25-28)