ROMAWA
ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN
1
Gaisuwa (1-7)
Bulus ya so ya je Roma (8-15)
Mai adalci zai rayu saboda bangaskiyarsa (16, 17)
Masu yin abubuwan da Allah ba ya so ba su da hujja (18-32)
2
3
“Bari Allah ya zama mai gaskiya” (1-8)
Yahudawa da mutanen Girka masu zunubi ne (9-20)
Adalci ta wurin bangaskiya (21-31)
4
5
6
Sabuwar rayuwa ta wurin baftisma cikin Kristi (1-11)
Kada ku bar zunubi ya yi iko a jikinku (12-14)
Daga bayin zunubi zuwa bayin Allah (15-23)
7
8
Samun rai da ꞌyanci ta wurin ruhu (1-11)
Ruhun da ya sa muka zama ꞌyaꞌya yana ba da shaida (12-17)
Halittu na jiran ꞌyanci na ꞌyaꞌyan Allah (18-25)
‘Ruhun yana roƙo a madadinmu’ (26, 27)
Shawara da Allah ya yanke tun farko (28-30)
Muna yin nasara domin ƙaunar Allah a gare mu (31-39)
9
Bulus ya yi baƙin ciki domin ꞌyanꞌuwansa Israꞌilawa (1-5)
Zuriyar Ibrahim na gaske (6-13)
Ba wanda ya isa ya yi wa Allah tambaya a kan zaɓin da ya yi (14-26)
Za a ceci waɗanda suka rage ne kawai (27-29)
Israꞌila ta yi tuntuɓe (30-33)
10
11
Allah bai yi watsi da Israꞌila gabaki-ɗaya ba (1-16)
Kwatancin itacen zaitun (17-32)
Hikimar Allah ba ta da iyaka (33-36)
12
Ku miƙa jikinku a matsayin hadaya mai rai (1, 2)
Kyauta dabam-dabam amma jiki ɗaya (3-8)
Shawara a kan yadda mutum zai yi rayuwar Krista (9-21)
13
Biyayya ga hukumomi masu iko (1-7)
Ƙauna ta cika abin da Doka ta ce (8-10)
Rayuwa cikin haske (11-14)
14
Kada ku shariꞌanta juna (1-12)
Kada ku sa wasu tuntuɓe (13-18)
Ku yi abin da zai kawo salama da haɗin kai (19-23)
15
Ku marabci juna yadda Kristi ya yi (1-13)
Bulus mai hidima ga alꞌummai (14-21)
Shirye-shiryen tafiya na Bulus (22-33)
16
Bulus ya gabatar da Fibi mai hidima (1, 2)
Gaisuwa ga Kristoci da ke Roma (3-16)
Gargaɗi a kan waɗanda suke jawo rabuwa (17-20)
Gaisuwa daga abokan aikin Bulus (21-24)
Yanzu an san sirri mai tsarki (25-27)