Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 10/15 p. 4
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Yadda Za a Gabatar
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 10/15 p. 4

Gabatarwa

Hasumiyar Tsaro Nuwamba–Disamba

“Muna nuna wa kowa a wannan unguwar Hasumiyar Tsaro. [Ka nuna bangon.] Wasu sun ɗauka cewa yin addu’a ɓata lokaci ne domin babu wanda ke jin addu’o’i. Wasu kuma sun yarda cewa Allah yana jin addu’o’insu. Mene ne ra’ayinka? [Ka bari ya ba da amsa.] Ka lura da abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da addu’a. [Karanta Ishaya 30:19.] Wannan mujallar ta ambata abubuwan da suka nuna cewa Allah yana ji da kuma amsa addu’o’in da aka yi a hanyar da ta dace kuma ta jitu da nufinsa.”

Awake! Nuwamba

“Miliyoyin mutane a faɗin duniya sun damu don munafunci da kuma koyarwar ƙarya da addinai dabam-dabam suke yi. Me kake ganin zai faru da addinai a nan gaba? [Ka bari ya ba da amsa.] Wannan mujallar ta tattauna wani annabci na musamman da ke littafin Ru’ya ta Yohanna da ta yi magana a kan yadda mutane a yau za su fito daga addinin ƙarya da kuma yadda za a halaka shi kwata-kwata.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba