Sanarwa
◼ Littattafan da za mu ba mutane a watan Oktoba: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Nuwamba da Disamba: Ka ba da ɗaya cikin warƙoƙin nan: Za Ka so ka San Amsoshin Waɗannan Tambayoyin?, Matattu Za Su Sake Rayuwa Kuwa?, Mene ne Ra’ayinka Game da Littafi Mai Tsarki?, Mene ne Ra’ayinka Game da Nan Gaba?, Mene ne Ke Kawo Farin Ciki a Iyali?, Wane ne Ainihi Yake Iko da Duniya?, Wahala Za Ta Ƙare Kuwa? Janairu: Za Ka Iya Zama Abokin Allah!, Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada, Ka Saurari Allah, Minene Ma’anar Rai? Ina Yadda Zaka Same Shi?, Allah Yana Kula Da Mu Kuwa Da Gaske?, Minene Yakan Faru Mana Sa’anda Muka Mutu?, Hanyar Rai Madawwami—Ka Same ta Kuwa?