Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/15 p. 4
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Abin da Za a Ce Game da Mujallun
    Hidimarmu Ta Mulki—2010
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 12/15 p. 4

Gabatarwa

Hasumiyar Tsaro Nuwamba–Disamba

Ka karanta Kolosiyawa 3:13. Sai ka ce: “Kana ganin wannan nassin yana da wani amfani garemu a yau kuwa? [Ka bari ya ba da amsa.] Talifin da ke shafi na 10 ya tattauna abin da gafartawa yake nufi da kuma yadda yin hakan yake da muhimmanci.”

Awake! Janairu

“Na zo ne in ba ka mujallar Awake! ta wannan watan. [Sai ka ba shi mujallar.] Zan so ka yi la’akari da tambayar da ke shafi na 2 da kuma wasu amsoshin da mutane suke yawan bayarwa. Mene ne ra’ayinka? [Ka bari ya ba da amsa.] Wannan talifin ya tattauna wasu ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da za su taimaka mana mu kyautata rayuwarmu.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba