Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Fabrairu p. 4
  • Me Ya Sa Jehobah Ya Canja wa Ibram da Saraya Suna?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Me Ya Sa Jehobah Ya Canja wa Ibram da Saraya Suna?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Kasance Da Bangaskiya Irin Ta Ibrahim!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2001
  • “Uban Masu-Bada Gaskiya Duka”
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
  • Ibrahim Misali Ne Na Bangaskiya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2001
  • Allah Ya Kira Ta Sarauniya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2017
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Fabrairu p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 15-17

Me Ya Sa Jehobah Ya Canja wa Ibram da Saraya Suna?

17:1, 3-5, 15, 16

Ibram mai adalci ne a gaban Jehobah. A lokacin da Jehobah ya yi musu alkawari, ya canja sunayensu zuwa wasu sunaye da ma’anarsu suka nuna abin da zai faru a nan gaba.

Kamar yadda ma’anar sunayensu suka nuna, Ibrahim ya zama baban al’umma da yawa, Saratu kuma ta zama mamar sarakuna.

  • Ibrahim.

    Ibrahim

    Baban Dubun-dubbai

  • Saraya.

    Saratu

    Sarauniya

Hoton wata ’yar’uwa da take samun ci gaba. 1. Ana mata baftisma. 2. Tana yin aiki a taron ikilisiya. 3. Tana nuna ma wata bidiyo a wa’azi.

Ko da yake ba mu muke zaɓan sunayen da za a ba mu ba, duk da haka, kamar Ibrahim da Saratu, za mu iya kasance da suna mai kyau ta yadda muke yin rayuwarmu. Ka tambayi kanka:

  • ‘Me zan yi don in zama mai adalci a gaban Jehobah?’

  • ‘Wane suna ne nake so Jehobah ya kira ni da shi?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba