Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Fabrairu p. 4
  • 10-16 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 10-16 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Fabrairu p. 4

10-16 ga Fabrairu

FARAWA 15-17

  • Waƙa ta 39 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Me Ya Sa Jehobah Ya Canja wa Ibram da Saraya Suna?”: (minti 10)

    • Fa 17:1​—Ibram mai gaskiya ne a zuci ko da yake shi ajizi ne (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-1 817)

    • Fa 17:​3-5​—An canja sunan Ibram zuwa Ibrahim (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-1 31 sakin layi na 1)

    • Fa 17:​15, 16​—An canja sunan Saraya zuwa Saratu (w09 4/1 29)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 15:​13, 14​—Yaushe shekaru 400 na shan wuya suka soma kuma suka kāre? (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-1 460-461)

    • Fa 15:16​—Ta yaya zuriyar Ibrahim suka koma Kan’ana “a tsara ta huɗu”? (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-1 778 sakin layi na 4)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 15:​1-21 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sa’an nan ku tattauna tambayoyi na gaba: Ta yaya mai shelan ya yi tambayoyi yadda ya dace? Ta yaya ya yi amfani da misali a koyarwarsa?

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane a yankin suka saba bayarwa. (th darasi na 3)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba mutumin ƙasidar nan Albishiri Daga Allah! kuma ku soma nazari da ita a darasi na 3. (th darasi na 6)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 131

  • “Yadda Ma’aurata Za Su Ƙarfafa Aurensu”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Yadda Za Ku Ƙarfafa Gamin Aure.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 2 sakin layi na 1-12

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 92 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba