Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Mayu p. 2
  • “Ba Za Mu Fid da Zuciya Ba”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ba Za Mu Fid da Zuciya Ba”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Yana Taimaka wa Marasa Lafiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Ku Kasance da Bege Har Lokacin da Za A Ta da Matattu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Allah Zai Zama “Kome da Kome” ga Kowa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Ku Yi Iya Kokarinku don Ku Shiga Hutun Allah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Mayu p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 KORINTIYAWA 4-6

“Ba Za Mu Fid da Zuciya Ba”

4:​16-18

Wani dan’uwa da aka saka masa oksijin yana tunanin yadda rayuwa za ta kasance a sabuwar duniya

A ce akwai wasu iyalai guda biyu da suke zama a wani gida da ya tsufa sosai. Ɗayan iyalin tana baƙin ciki kullum saboda gidan, ɗayan kuma tana farin ciki domin jim kaɗan za ta ƙaura zuwa wani gida mai kyau.

Ko da yake “har wa yau dukan halitta tana nishi kamar yadda mace mai jin zafin haihuwa takan yi,” bayin Allah suna da bege da yake ƙarfafa su. (Ro 8:22) Mun san cewa wahalolinmu a yau da ma waɗanda mun daɗe muna fama da su ‘ba za su daɗe ba’ domin jim kaɗan, za mu rayu har abada a sabuwar duniya. Idan muka mai da hankali ga albarka da Mulkin Allah zai kawo, za mu yi farin ciki kuma ba za mu fid da rai ba.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba