Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Satumba p. 15
  • Ku Kasance da Bege Har Lokacin da Za A Ta da Matattu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Kasance da Bege Har Lokacin da Za A Ta da Matattu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Me Zai Taimaka Idan Wani Naka Ya Rasu?
    Karin Batutuwa
  • Tashin Matattu —Koyarwa Da Ta Shafe Ka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
  • Menene Begen Tashin Matattu Yake Nufi A Gare Ka?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
  • Ka Gaskata Da Begen Tashin Matattu Kuwa?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Satumba p. 15
Wata mahaifiya tana rungumar ’yarta da aka ta da a Aljanna.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Kasance da Bege Har Lokacin da Za A Ta da Matattu

Begen tashin matattu ne yake ta’azantar da mu idan wani namu ya rasu. Duk da haka, zunubi da mutuwa suna kama da zanen da ya lulluɓe kuma ya shaƙure dukanmu. (Ish 25:​7, 8) Wannan ɗaya ne cikin dalilan da suka sa ‘dukan halittu suna nishi’ kuma suna fama da azaba. (Ro 8:22) Ta yaya za mu iya jimre sa’ad da wani namu ya rasu har lokacin da za a ta da matattu? Littafi Mai Tsarki yana ɗauke da ƙa’idodin da za su taimaka mana.

KU KALLI BIDIYON NAN ME ZAI TAIMAKA IDAN WANI NAKA YA RASU? SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Yaya Danielle da Masahiro da Yoshimi suka ji sa’ad da wani nasu ya rasu?

  • Ta yaya shawarwari biyar da aka ambata suka taimaka musu?

  • Waye ne zai fi ta’azantar da mu?​—⁠2Ko 1:​3, 4

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba