Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Mayu p. 3
  • 13-19 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 13-19 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Mayu p. 3

13-19 ga Mayu

2 KORINTIYAWA 7-10

  • Waƙa ta 109 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Aikinmu Na Ba da Agaji”: (minti 10)

    • 2Ko 8:​1-3​—Makidoniyawa sun ba da gudummawa “daidai ƙarfinsu har ma fiye da haka” don a taimaka wa ’yan’uwansu da ke Yahudiya (mwbr19.05-HA an ɗauko daga w98 11/1 25 1; kr 209 sakin layi na 1)

    • 2Ko 8:4​—Aikinmu na ba da agaji yana nufin taimaka wa ’yan’uwanmu da suke bukatar taimako (kr 209-210 sakin layi na 4-6)

    • 2Ko 9:7​—“Allah yana son mai bayarwa da daɗin rai” (kr 196 sakin layi na 10)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 2Ko 9:15​—Mene ne ake nufi da “kyautar da ta fi ƙarfin magana” da Allah ya bayar? (w16.01 12 sakin layi na 2)

    • 2Ko 10:17​—Me ake nufi da mu yi “taƙama da Ubangiji”? (mwbr19.05-HA an ɗauko daga g99 7/8 20-21)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ko 7:​1-12 (th darasi na 12)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 2)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 4)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 17

  • “Yadda Muka Ba da Agaji ga ’Yan’uwanmu a Karibiya”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Yadda Muka Nuna Ƙauna ta Wajen Kai Agaji a Karibiya.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 7 sakin layi na 21-25 da Taƙaitawa da ke shafi na 81-82

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 94 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba