6-12 ga Mayu
2 KORINTIYAWA 4-6
Waƙa ta 128 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ba Za Mu Fid da Zuciya Ba”: (minti 10)
2Ko 4:16—Jehobah yana ƙarfafa mu a “kullum” (w04 8/15 25 sakin layi na 16-17)
2Ko 4:17—Wahalar da muke sha a yanzu “ba za ta daɗe ba” (mwbr19.05-HA an ɗauko daga it-1 shafi na 724-725)
2Ko 4:18—Mu mai da hankali ga albarkar da Mulkin Allah zai kawo
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
2Ko 4:7—Mene ne manufar furucin nan “wannan kaya mai daraja cikin tukwane na ƙasa”? (w12 2/1 28-29)
2Ko 6:13—Ta yaya za mu bi gargaɗin nan cewa mu nuna ma ’yan’uwanmu “ƙauna”? (w09 11/15 21 sakin layi na 7)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ko 4:1-15 (th darasi na 12)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Yi Karatu Sumul, sai ku tattauna darasi na 5 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa.
Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w04 7/1 30-31—Jigo: Ya Dace Ɗan’uwa da Ya Yi Baftisma Ya Soma Soyayya da Mai Shela Mara Baftisma Ne? (th darasi na 7)
RAYUWAR KIRISTA
Ina Yin Iya Ƙoƙarina: (minti 8) Ku kalli bidiyon nan Ina Yin Iya Ƙoƙarina. Sai ka yi tambayoyin nan: Ta yaya Ɗan’uwa Foster ya yi iya ƙoƙarinsa a bautar Jehobah sa’ad da yake matashi? Ta yaya rayuwarsa ta canja? Ta yaya yake bauta ma Jehobah da dukan ƙarfinsa a yanzu? Waɗanne darussa ne ka koya daga labarinsa?
Bukatun Ikilisiya: (minti 7)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 7 sakin layi na 11-20 da Ƙarin Bayani na 19
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 65 da Addu’a