Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/15 p. 4
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 6/15 p. 4

Gabatarwa

Hasumiyar Tsaro Yuli–Agusta

“Wace matsala ce za ka cire a duniya idan kana da ikon yin hakan? [Ka bari ya ba da amsa.] Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa nan ba da daɗewa ba, Allah zai cire wannan matsalar da kuma sauransu a duniya baƙi ɗaya. [Ka zaɓi nassin da za ka karanta da ya dace da abin da ya ambata, kamar Daniyel 2:44 ko Misalai 2:21, 22 ko Matta 7:21-23 ko kuma 2 Bitrus 3:7.] Wannan talifin ya bayyana lokacin da Allah zai yi waɗannan canje-canje a duniya da kuma yadda zai yi hakan.”

Awake! Yuli

“Mutane da yawa sun damu da yanayinsu? Ko ba haka ba? [Ka bari ya ba da amsa.] Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa ra’ayinmu yana da muhimmanci sa’ad da muke fuskantar ƙalubale. [Karanta Misalai 24:10.] Wannan mujallar ta ba da shawarwari masu kyau da za su taimaka mana mu bi da matsaloli kuma ta ba da labarin wasu da suke yin hakan.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba