Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/15 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 13 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 13 ga Yuli
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 13 GA YULI
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 7/15 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 13 ga Yuli

MAKON 13 GA YULI

Waƙa ta 75 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 27 sakin layi na 10-18 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sarakuna 9-11 (minti 8)

Na 1: 1 Sarakuna 9:24–10:3 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ku Bi Shawarar Kalmar Allah don Ku Daina Yawan Alhini—igw 24 sakin layi na 4 zuwa 25 sakin layi na 2 (minti 5)

Na 3: Darussan da Matasa Za Su Iya Koya Daga Sarki Hezekiah da Kuma Josiah (minti 5)

Taron Hidima:

Jigon Wata: ‘Ku je ku almajirtar’ da mutane.—Mat. 28:19, 20, Littafi Mai Tsarki.

Waƙa ta 17

Minti 10: Ku Je Ku Almajirtar da Mutane. Jawabin da zai bayyana jigon watan. Ka tattauna bayanin da ke Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Janairu, 2009, shafuffuka na 7-11. Ka ɗan ambata wasu abubuwan da za a tattauna a Taron Hidima na wannan watan kuma ka nuna yadda suke da nasaba da jigon.

Minti 10: Ku Yi Amfani da Duk Wata Dama da Kuka Samu don Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki da Mutane. Ku tattauna bayanin da ke Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Mayu, 2014, shafi na 4 sakin layi na 2 zuwa shafi na 5 sakin layi na 2. Ka ba ’yan’uwa dama su faɗi darussan da suka koya.

Minti 10: “Ku Mai da Hankali ga Almajirtar da Mutane.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka gana da mai shela ɗaya ko biyu da suka ƙware wajen soma da kuma yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane. Yaya suka ji sa’ad da suka taimaka wa wani ya zama Mashaidin Jehobah?

Waƙa ta 16 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba