Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w13 6/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
w13 6/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Yuni, 2013

© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. All rights reserved.

NA NAZARI

5-11 GA AGUSTA, 2013

Ka Daraja Halayen Jehobah Sosai

SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 69, 89

12-18 GA AGUSTA, 2013

Ka Daraja Halayen Jehobah na Karimci da Sanin Yakamata

SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 22, 110

19-25 GA AGUSTA, 2013

Ka Daraja Amincin Jehobah da Gafartawarsa

SHAFI NA 17 • WAƘOƘI: 63, 77

26 GA AGUSTA, 2013–1 GA SATUMBA, 2013

Ka Bar Horon Jehobah Ya Mulmula Ka

SHAFI NA 24 • WAƘOƘI: 120, 64

TALIFOFIN NAZARI

▪ Ka Daraja Halayen Jehobah Sosai

▪ Ka Daraja Halayen Jehobah na Karimci da Sanin Yakamata

▪ Ka Daraja Amincin Jehobah da Gafartawarsa

Kiristoci da yawa suna ganin Jehobah yana da muhimman halaye guda huɗu kawai. Amma, waɗannan talifofi uku za su sa mu nuna godiya sosai ga halaye da yawa na Jehobah da ba a yawan nazarinsu. A kan kowane halinsa, za mu tattauna tambayoyin nan: Mene ne ma’anarsa? Ta yaya Jehobah yake nuna wannan halin? Ta yaya za mu yi koyi da Jehobah wajen nuna wannan halin?

▪ Ka Bar Horon Jehobah Ya Mulmula Ka

Sa’ad da Nassosi suke kwatanta ikon Jehobah bisa ’yan Adam, sun ce Jehobah “mai-yin tukwane da mu” ne. (Isha. 64:8) Wannan talifin ya nuna abin da za mu iya koya game da Babban Maginin tukwane daga yadda ya mulmula mutane da al’ummai a zamanin dā. Ya kuma tattauna yadda za mu amfana daga mulmulawarsa a yau.

A FITOWAR NAN

3 Jehobah Ya Albarkace Ni Sosai don Na Yi Masa Biyayya

22 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

29 Dattawa, Ku Ƙarfafa Masu Baƙin Ciki!

32 Ka Tuna?

BANGO: ’Yan’uwa suna wa’azi a kan titi a filin wasa da ke birnin Frankfurt, Jamus

JAMUS

YAWAN JAMA’A

81,751,600

MASU SHELA

162,705

NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI

74,466

WAƊANDA SUKA HALARCI TARON TUNA MUTUWAR YESU A 2012

265,407

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba