Abin Da Ke Ciki
15 Ga Fabrairu, 2011
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
4-10 ga Afrilu, 2011
Ruhu Mai Tsarki Ya Yi Aiki Wajen Halitta!
SHAFI NA 6
WAƘOƘI: 110, 112
11-17 ga Afrilu, 2011
Samun Tagomashin Allah Yana Kai ga Samun Rai na Har Abada
SHAFI NA 13
WAƘOƘI: 106, 51
18-24 ga Afrilu, 2011
Ka Yi Ƙaunar Adalci da Dukan Zuciyarka
SHAFI NA 24
WAƘOƘI: 22, 40
25 ga Afrilu, 2011–1 ga Mayu, 2011
SHAFI NA 28
WAƘOƘI: 61, 120
Manufar Talifofin Nazari
TALIFIN NAZARI NA 1 SHAFUFFUKA NA 6-10
Darussa da aka koyar a wannan talifin zai zurfafa fahiminmu game da yadda Allah ya yi amfani ruhunsa mai tsarki don ya halicci sammai da duniya. Wannan nazarin zai kuma ƙarfafa tabbacinmu cewa Jehobah mai hikima ne da kuma Mahalicci mai iko.
TALIFIN NAZARI NA 2 SHAFUFFUKA NA 13-17
Mutane gabaki ɗaya suna damuwa ainun da abin duniya. Amma Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa ya kamata mu fi damuwa da samun amincewar Allah. Wannan talifin ya nanata cewa muna bukatar mu dogara ga Jehobah kuma ya nuna abubuwa da za mu iya yi don mu samu amincewarsa.
TALIFOFIN NAZARI NA 3, 4 SHAFUFFUKA NA 24-32
‘Yesu ya yi ƙaunar adalci, kuma ya ƙi mugunta.’ (Ibran. 1:9) Waɗannan talifofin sun nuna yadda za mu iya yin koyi da shi. Sun nuna abin da ya sa yake da muhimmanci mu koya yin ƙaunar adalci kuma mu ƙi mugunta.
A FITOWAR NAN
3 Ku Koya wa Yaranku Yin Ladabi
11 Kwalliya Ce da Ke Biyan Kuɗin Sabulu!
18 Kana Nuna Godiya ga Dukan Albarka da Ka Samu Kuwa?