Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Satumba p. 2
  • Kada Ka Bi Bayan Taron Jama’a

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kada Ka Bi Bayan Taron Jama’a
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Albarkaci Babban Taro da ba Za A Iya Kirga Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Ku Rika Gafarta wa Mutane
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Su Waye Ne Taro Mai Girma?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Taro Mai Girma a Gaban Kursiyin Jehovah
    Ka Bauta wa Allah Maƙadaici na Gaskiya
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Satumba p. 2
Maza da mata suna kallo da kuma karanta labarai ta waya da kuma ta manyan talabijin a wurin da akwai jama’a.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 23-24

Kada Ka Bi Bayan Taron Jama’a

23:1-3

Jehobah ya gargaɗi shaidu da alkalai cewa kada su bi taron jama’a wajen ba da shaidar ƙarya ko su yi son kai sa’ad da suke shari’a. Za mu iya bin gargaɗin a wasu fannonin rayuwarmu. Duniyar nan tana matsa wa Kiristoci su riƙa tunani da yin abubuwa yadda mutanen da ba su san Allah ba suke yi.​—Ro 12:2.

Me ya sa bai kamata mu bi bayan taron jama’a sa’ad da

  • muka ji gulma ko jita-jita da ba mu tabbatar ba?

  • muke zaɓan tufafi da ado ko kuma nishaɗi ba?

  • muke sha’ani da mutanen da suka fito daga wata ƙasa ko ƙabila da masu kuɗi ko talakawa ba?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba