DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKE 23-24
Ku Riƙa Gafarta wa Mutane
24:34
Wane ne ya kamata in gafarta masa zunubansa?
Mene ne ake nufi da mu zama masu “yin gafara”? (Za 86:5) Jehobah da Ɗansa suna ganin waɗanda suka tuba da gaske domin su gafarta musu.