Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Yuli p. 8
  • Me Za Ka Iya Koya Daga Wurin Su?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Me Za Ka Iya Koya Daga Wurin Su?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Mu Riƙa Daraja Mutane
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2025
  • Samari, Ku Yi Kokari Ku Zama Kiristoci da Suka Manyanta
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • ’Yan’uwa Maza, Ku Yi Shuka Ga Ruhu Kuma Ku Yi Burin Samun Hakki!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • ꞌYanꞌuwa Maza​—⁠Kuna Kokari don Ku Zama Bayi Masu Hidima?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Yuli p. 8
Elisha yana kallo sa’ad da Iliya ya yi amfani da rigarsa ya raba tekun Urdun

RAYUWAR KIRISTA

Me Za Ka Iya Koya Daga Wurin Su?

Idan an naɗa ka bawa mai hidima ko kuma dattijo kwana-kwanan nan, mai yiwuwa kana da ilimi ko baiwa fiye da sauran bayi masu hidima ko kuma dattawa. Duk da haka, akwai abubuwa da yawa da za ka iya koya daga ’yan’uwan da suka daina irin wannan hidimar mai yiwuwa saboda tsufa ko rashin lafiya ko kuma matsalolin iyali.

KU KALLI BIDIYON NAN KU RIƘA DARAJA ’YAN’UWA DA SUKA TSUFA, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  1. Dan’uwa Richards yana karanta wa Ben wani nassi

    1. Ta yaya Ɗan’uwa Richards ya daraja Ɗan’uwa Bello?

  2. Ben yana canja taswirar yankinsu

    2. Wane kuskure ne Ben ya yi, kuma me ya sa?

  3. Dan’uwa Bello yana tattaunawa da Ben yayin da suke cin abinci

    3. Wane darasi ne Ben ya koya daga misalin Elisha?

  4. 4. Ta yaya dukanmu ’yan’uwa maza da mata za mu nuna cewa muna daraja ’yan’uwan da suka tsufa kuma mu koyi abubuwa daga wurin su?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba