Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Yuli p. 6
  • 29 ga Yuli–4 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 29 ga Yuli–4 ga Agusta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Yuli p. 6

29 ga Yuli–4 ga Agusta

1 TIMOTI 4-6

  • Waƙa ta 80 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ibada Ta Fi Tara Dukiya”: (minti 10)

    • 1Ti 6:​6-8​—Muhimmancin yin “ibada tare da” gamsuwa (mwbr19.07-HA an ɗauko daga w03 6/1 9 sakin layi na 1-2)

    • 1Ti 6:9​—Sakamakon neman dukiya (mwbr19.07-HA an ɗauko daga g 6/07 6 sakin layi na 2)

    • 1Ti 6:10​—Baƙin cikin da son kuɗi ke kawowa (mwbr19.07-HA an ɗauko daga g 11/08 6 sakin layi na 4-6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 1Ti 4:2​—Ta yaya mutum zai sa tunanin zuciyarsa ya mutu, kuma me ya sa hakan yake da haɗari sosai? (lv 21-22 sakin layi na 17)

    • 1Ti 4:13​—Me ya sa manzo Bulus ya ƙarfafa Timoti ya ci gaba da karatu ga jama’a? (mwbr19.07-HA an ɗauko daga it-2 714 sakin layi na 1-2)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ti 4:​1-16 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gayyaci maigidan zuwa taro. (th darasi na 11)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) lv 181 sakin layi na 20-21 (th darasi na 3)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka yi amfani da basira wajen daina nazari da ɗalibinka da ba ya bin abin da yake koya.​—Ka duba mwb19.02 shafi na 7. (th darasi na 12)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 37

  • Haɗarin Son Abin Duniya: (minti 7) Ku kalli bidiyon nan Wajibi Ne Ku Yi Tsere da Jimiri​—Ku Sauƙe Nauyi Marasa Amfani sai ku tattauna darussan da ke bidiyon.

  • “Ibada Ta Fi Motsa Jiki”: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Abin da Ya Kamata Ka Sani Game da Motsa Jiki.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 11 sakin layi na 10-18 da Ƙarin Bayani na 27

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 21 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba