Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Janairu p. 6
  • Bulus Ya Je Roma

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Bulus Ya Je Roma
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • An Tura Bulus Kasar Roma
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Ka Yi Ƙarfin Zuciya, Jehobah Zai Taimake Ka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
  • Ku Je ku Taimaki Mutane Su Zama Mabiyan Yesu​—⁠Me Ya Sa, A Ina, Ta Yaya?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Janairu p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 27-28

Bulus Ya Je Roma

27:23, 24; 28:1, 2, 16, 17

Duk da cewa an saka Bulus a fursuna, bai daina yin wa’azi ba. Sa’ad da yake cikin jirgin ruwa, ya yi wa masu tuƙa jirgin da kuma abokan tafiyarsa wa’azi. Bayan jirgin ya kife a Tsibirin Malta, babu shakka Bulus ya yi wa waɗanda ya warkar da su wa’azi. Bayan kwana uku da isar sa Roma, ya kira malaman Yahudawa da yawa don ya yi musu wa’azi. A lokacin da aka tsare Bulus a wani gida har na shekara biyu, ya yi wa duk waɗanda suka zo wurin sa wa’azi.

Me za ka iya yi don ka yi wa’azi duk da mawuyanci yanayin da kake ciki?

Bulus ya yi wa’azi ga malaman Yahudawa duk da cewa an saka masa sarka da ya hada shi da sojan da yake gadin sa; Tafiyar da Bulus ya yi daga Kaisariya zuwa Roma
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba