DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 27-28
Ku Je Ku Taimaki Mutane Su Zama Mabiyan Yesu—Me Ya Sa, A Ina, Ta Yaya?
Me ya sa? Jehobah ya ba wa Yesu iko sosai
A ina? Yesu ya ce wa mabiyansa su koyar da “dukan al’ummai” don su zama almajiransa
Za mu ci gaba da koyar da mutane su riƙa aikata duk abubuwan da Yesu ya koyar
Ta yaya muke koya wa mutane dokokin Yesu?
Ta yaya muke koya wa ɗalibanmu yadda za su riƙa bin koyarwar Yesu?
Ta yaya muke koya wa ɗalibanmu su bi misalin Yesu?