Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Janairu p. 6
  • 28 ga Janairu–3 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 28 ga Janairu–3 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Janairu p. 6

28 ga Janairu–3 ga Fabrairu

AYYUKAN MANZANNI 27-28

  • Waƙa ta 129 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Bulus Ya Je Roma”: (minti 10)

    • A. M 27:​23, 24​—Mala’ika ya gaya wa Bulus cewa shi da abokan tafiyarsa za su tsira daga hatsarin (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 208 sakin layi na 15)

    • A. M 28:​1, 2​—Jirgin ruwa da Bulus ya shiga ya kife a Malta (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 209 sakin layi na 18; 210 sakin layi na 21)

    • A. M 28:​16, 17​—Bulus ya kai Roma lafiya (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 213 sakin layi na 10)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • A. M 27:9​—Mene ne “azumi na Ranar Ɗaukar Alhakin Zunubi”? (mwbr19.01-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • A. M 28:11​—Mene ne bayanin da aka yi game da siffar tagwayen alloli na jirgin ya tabbatar mana? (mwbr19.01-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 27:​1-12 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 2)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) lv 139-141 sakin layi na 16-17 (th darasi na 3)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 103

  • “Bulus Ya Yi Godiya Ga Allah Kuma Ya Sami Ƙarfin Gwiwa”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan “Ƙarfe da Ƙarfe Sukan Wāsa Juna”​—Taƙaitawa. Ka ƙarfafa ’yan’uwa su kalli bidiyon nan gabaki ɗaya.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 2 sakin layi na 18-20 da Taƙaitawa da ke shafi na 27-28

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 93 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba