Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Oktoba p. 2
  • Ku Guji Bautar Gumaka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Guji Bautar Gumaka
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Me Za Ka Yi don Allah Ya Amince da Bautarka?
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Jehobah Ya Albarkaci Babban Taro da ba Za A Iya Kirga Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Kada Ku Zama Masu Manta Abin Da Ku Ka Ji
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2001
  • Yin Ibada ta Gaskiya Za Ta Sa Ka Daɗa Yin Farin Ciki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Oktoba p. 2
Isra’ilawa suna rawa kewaye da gunkin da suka kera.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 31-32

Ku Guji Bautar Gumaka

32:1, 4-6, 9, 10

Da alama daga wurin Masarawa ne Isra’ilawa suka koyi bautar gumaka. A yau, mutane suna bautar gumaka a hanyoyi dabam-dabam, wasunsu ma zai mana wuya mu gane. Ko da yake ba za mu yi bautar gumaka kai tsaye ba, amma za mu iya barin haɗama ta hana mu bauta wa Jehobah da zuciya ɗaya.

Hotunan wata Iyali da suke ayyukansu na yau da kullum. Na 1. Baban yana aiki har dare a wurin aikinsa na kafinta. Na 2. Yaron yana wasan kwamfuta. Na 3. Mamar tana sayan kayayyaki da yawa a shago.

Waɗanne abubuwa nake yi da za su iya janye hankalina daga bautar Jehobah, kuma ta yaya zan guji ɗaukan su da muhimmanci fiye da bautar Jehobah?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba