Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Mayu p. 8
  • Ka Guje Wa Lalata Kamar Yadda Yusuf Ya Yi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Guje Wa Lalata Kamar Yadda Yusuf Ya Yi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • “Ku Guje Wa Halin Lalata!”
    Ku Ci Gaba da Kaunar Allah
  • Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Jima’i?
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Biɗar Rayuwa Mai Ma’ana
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
  • “Ku Guje ma Fasikanci!”
    “Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah”
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Mayu p. 8
Yusuf yana guduwa daga matar Fotifa, ya bar rigarsa a hannunta.

RAYUWAR KIRISTA

Ka Guje Wa Lalata Kamar Yadda Yusuf Ya Yi

Yusuf ya nuna mana abin da ya fi kyau mu yi sa’ad da ake matsa mana mu yi lalata. Yusuf yakan ƙi amincewa a duk lokacin da matar shugabansa ta so ta rinjaye shi ya kwana da ita. (Fa 39:​7-10) Abin da ya gaya mata shi ne: “Don me zan yi wannan babbar mugunta, in yi wa Allah zunubi?” Kuma hakan ya nuna cewa Yusuf ya riga ya san cewa Jehobah ba ya so ma’aurata su ci amanar juna. Da matsin ya yi yawa, Yusuf ya gudu. Bai tsaya yana jani-in-jaka da ita ba domin hakan zai iya sa ya yi masa wuya ya guje mata.​—Fa 39:12; 1Ko 6:18.

KU KALLI BIDIYON NAN KU GUJE WA LALATA, SA’AN NAN KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Mee-Kyong tana ma Jin magana a makaranta.

    Wane yanayi ne Jin ya fuskanta?

  • Jin yana kallon Mee-Kyong kuma yana tunanin abin da ta gaya masa cewa ya taimaka mata da shi.

    Waɗanne tambayoyi ne Jin ya yi wa kansa sa’ad da Mee-Kyong ta ce ya koya mata lissafi?

  • Yaya Jin ya ji game da abin da Mee-Kyong ta gaya masa?

  • Jin yana tattaunawa da kawunsa wanda dattijo ne a ikilisiya.

    Me ya taimaka wa Jin?

  • Jin declining a friend request on his phone from Mee-Kyong.

    Mene ne Jin ya yi don ya guje wa lalata?

  • Waɗanne darussa ne ka koya daga bidiyon nan?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba