Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Mayu p. 5
  • 18-24 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 18-24 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Mayu p. 5

18-24 ga Mayu

FARAWA 40-41

  • Waƙa ta 8 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Ya Ceci Yusuf”: (minti 10)

    • Fa 41:​9-13​—Fir’auna ya ji cewa Yusuf yana fassara mafarkai (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w15 2/1 14 sakin layi na 4-5)

    • Fa 41:​16, 29-32​—Jehobah ya gaya wa Yusuf ma’anar mafarkan Fir’auna (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w15 2/1 14-15)

    • Fa 41:​38-40​—Bayan Fir’auna, Yusuf ne ya fi iko a ƙasar Masar (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w15 2/1 15 sakin layi na 3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 41:14​—Me ya sa Yusuf ya yi aski kafin ya je gaban Fir’auna? (wp16.01 9 sakin layi na 1-3)

    • Fa 41:33​—Me muka koya daga yadda Yusuf ya yi magana da Fir’auna? (w09 11/15 28 sakin layi na 14)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 40:​1-23 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ka yi tambayoyin nan: Me ya nuna cewa ma’auratan sun yi shiri tare kafin su zo ziyarar? Ta yaya ɗan’uwan ya bayyana nassin da kyau?

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 11)

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi. (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 128

  • Ka Jimre Rashin Adalci Kamar Yadda Yusuf Ya Yi: (minti 6) Ku soma da kallon bidiyon nan Ku Zama Abokin Jehobah​—Ku Jimre da Rashin Adalci. Sai ka gayyaci yara zuwa dakalin magana kuma ka yi musu tambayoyin nan: Wane rashin adalci ne aka yi ma Kaleb da Safiya? Me kuke ganin sun koya daga abin da ya faru da Yusuf?

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 9)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 8 sakin layi na 17-27 da Taƙaitawa da ke shafi na 75

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 124 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba