Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Mayu p. 4
  • Jehobah Bai Bar Yusuf Ba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Bai Bar Yusuf Ba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Yana Taimaka Maka don Ka Yi Nasara
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Jehobah Ya Ceci Yusuf
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Jehobah Yana Taimaka Mana Saꞌad da Muke Cikin Matsala
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ya Kāre, Ya Tanadar Kuma Ya Jimre
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Mayu p. 4
Yusuf a cikin kurkuku a kasar Masar.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 38-39

Jehobah Bai Bar Yusuf Ba

39:1, 12-14, 20-23

Duk da matsalolin da Yusuf ya fuskanta, Jehobah ya sa duk abin da ya yi “ya yalwata” kuma ya sa ya yi “farin jini a idon shugaban masu gadin ’yan kurkukun.” (Fa 39:​2, 3, 21-23) Wane darasi ne muka koya daga hakan?

  • Idan muna fuskantar matsaloli, hakan ba ya nufin cewa Jehobah bai amince da mu ba.​—Za 34:19

  • Zai fi kyau mu riƙa tunani a kan abubuwa masu kyau da Jehobah ya yi mana kuma mu gode masa.​—Fib 4:​6, 7

  • Mu roƙi Jehobah ya taimaka mana.​—Za 55:22

Hoto: Na 1. Wani dan’uwa a kurkuku yana karanta wasika da iyalinsa suka turo masa. Na 2. Wani dan’uwa da yake rashin lafiya a asibiti.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba