Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Mayu p. 5
  • Jehobah Ya Ceci Yusuf

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Ya Ceci Yusuf
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Yana Taimaka Maka don Ka Yi Nasara
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Ya Kāre, Ya Tanadar Kuma Ya Jimre
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
  • Wani Bawa da Ya Yi Biyayya ga Allah
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Jehobah Bai Manta da Yusufu Ba
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Mayu p. 5

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 40-41

Jehobah Ya Ceci Yusuf

41:9-13, 16, 29-32, 38-40

Yusuf ya yi wajen shekara 13 a matsayin bawa da kuma fursuna kafin Jehobah ya cece shi. Maimakon ya yi fushi, ya koyi abubuwa masu kyau daga abin da ya faru da shi. (Za 105:​17-19) Ya san cewa Jehobah bai yashe shi ba. Waɗanne abubuwa masu kyau ne Yusuf ya yi a yanayinsa?

  • Yusuf yana ba wa sauran wadanda suke kurkuku abinci.

    Ya yi aiki da ƙwazo kuma ya nuna cewa shi mai gaskiya ne, shi ya sa Jehobah ya albarkace shi.​—Fa 39:​21, 22

  • Yusuf yana fassara mafarkan da ’yan kurkuku guda biyu suka yi.

    Ya yi wa mutane alheri maimakon ya rama muguntar da aka masa.​—Fa 40:​5-7

Ta yaya labarin Yusuf zai taimaka min in jimre matsalolina?

Kafin Jehobah ya cece ni a Armageddon, waɗanne abubuwa masu kyau zan riƙa yi duk da matsalolina?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba