Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Mayu p. 4
  • 11-17 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 11-17 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Mayu p. 4

11-17 ga Mayu

FARAWA 38-39

  • Waƙa ta 33 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Bai Bar Yusuf Ba” (minti 10)

    • Fa 39:1​—Yusuf ya zama bawa a Masar (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w14 11/1 12 sakin layi na 4-5)

    • Fa 39:​12-14, 20​—An yi wa Yusuf sharri kuma aka saka shi a kurkuku (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w14 11/1 14-15)

    • Fa 39:​21-23​—Jehobah bai bar Yusuf ba (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w14 11/1 15 sakin layi na 2)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 38:​9, 10​—Me ya sa Jehobah ya kashe Onan? (mwbr20.05-HA an ɗauko daga it-2 555)

    • Fa 38:​15-18​—Me za mu iya ce game da abin da ya faru tsakanin Yahuda da Tamar? (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w04 1/15 30 sakin layi na 4-5)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 38:​1-19 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ka yi tambayoyin nan: Ta yaya ’yar’uwar ta taimaka wa maigidan ya fahimci tattaunawar da suka yi? (th darasi na 17) Ta yaya za ka iya ba maigidan ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi?

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 11)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba da katin jw.org. (th darasi na 6)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 121

  • “Ka Guje Wa Lalata Kamar Yadda Yusuf Ya Yi”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Guje Wa Lalata.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 8 sakin layi na 1-16

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 26 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba