’Yan’uwa suna aiki da ƙwazo a Ofishinmu da ke Wallkill a New York
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Mutane za su daina rashin lafiya kuwa?
Nassi: Ish 33:24
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Za a daina ƙarancin abinci kuwa?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Za a daina ƙarancin abinci kuwa?
Nassi: Za 72:16
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Za mu sake ganin ’yan’uwanmu da suka mutu kuwa?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Za mu sake ganin ’yan’uwanmu da suka mutu kuwa?
Nassi: Yoh 5:28, 29
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa ya kamata mu gaskata cewa alkawuran da Allah ya yi za su cika?