Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Agusta p. 2
  • 5-11 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 5-11 ga Agusta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Agusta p. 2

5-11 ga Agusta

2 TIMOTI 1-4

  • Waƙa ta 150 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ruhun da Allah Ya Ba Mu Bai Mai da Mu Masu Tsoro Ba”: (minti 10)

    • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Timoti.]

    • 2Ti 1:7​—Ku kasance da “kamun kai” sa’ad da kuke fuskantar matsaloli (w09 5/15 15 sakin layi na 9)

    • 2Ti 1:8​—Kada ku ji kunyar yi wa mutane wa’azi (w03 3/1 21 sakin layi na 7)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 2Ti 2:​3, 4​—Ta yaya za mu guji yin amfani da dukan ƙarfinmu da kuma lokacinmu a “sha’anin duniya”? (w17.07 10 sakin layi na 13)

    • 2Ti 2:23​—A wace hanya ce za mu iya guje wa “muhawarar banza marar ma’ana”? (w14 7/15 14 sakin layi na 10)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ti 1:1-18 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Misalai Masu Amfani, sai ku tattauna darasi na 8 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w14 7/15 13 sakin layi na 3-7​—Jigo: Ta Yaya Mutanen Jehobah Za Su Yi “Nesa da Aikata Mugunta”? (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 85

  • “Ku Yi Tarayya da Mutanen da Suke Ƙaunar Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Guji Yin Tarayya da Abokan Banza.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 30) bhs babi na 11 sakin layi na 19-21 da Taƙaitawa da ke shafi na 122-123

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 126 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba