Ana wa’azi a kasar Tonga
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Ta yaya za mu san abin da zai faru a nan gaba?
Nassi: Ish 46:10
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wane alkawari ne Allah ya yi game da mutane da kuma duniya?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Wane alkawari ne Allah ya yi game da mutane da kuma duniya?
Nassi: Za 37:29
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu tabbata cewa za mu ga cikar annabcin nan?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Ta yaya za mu tabbata cewa za mu ga cikar annabcin nan?
Nassi: Za 37:34
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wace irin rayuwa ce Allah yake son mu yi?