Shaidu a ƙasar Myanmar suna jin daɗin tarayya da juna
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Muna rayuwa a kwanakin ƙarshe ne?
Nassi: 2Ti 3:1-5
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne zai faru bayan kwanakin ƙarshe?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Mene ne zai faru bayan kwanakin ƙarshe?
Nassi: R. Yar 21:3, 4
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne za mu yi don mu sami albarkar da Allah ya yi alkawarin sa?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Mene ne za mu yi don mu sami albarkar da Allah ya yi alkawarin sa?
Nassi: Yoh 3:16
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu ba da gaskiya ga Yesu?