Wata iyali a Afirka ta Kudu na rera waƙa a lokacin da suke yin ibada ta iyali
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Me ya sa Allah ya halicci ’yan Adam?
Nassi: Fa 1:27, 28
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa muka gaskata cewa Allah zai cim ma nufinsa ga ’yan Adam?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Me ya sa muka gaskata cewa Allah zai cim ma nufinsa ga ’yan Adam?
Nassi: Yos 21:45
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Waɗanne abubuwa ne Allah ya yi alkawari zai yi mana a nan gaba?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Waɗanne abubuwa ne Allah ya yi alkawari zai yi mana a nan gaba?
Nassi: R. Yar 21:4
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu more albarkar da Allah ya yi mana alkawarinsu?