Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Yuni p. 2
  • 3-9 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 3-9 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Yuni p. 2

3-9 ga Yuni

GALATIYAWA 4-6

  • Waƙa ta 16 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “‘Misali’ da Ke da Ma’ana a Gare Mu”: (minti 10)

    • Ga 4:​24, 25​—Hagar tana wakiltar Isra’ilawa da ke ƙarƙashin alkawari bisa Doka (mwbr19.06-HA an ɗauko daga it-1 1018 sakin layi na 2)

    • Ga 4:​26, 27​—Saratu tana wakiltar “Urushalima ta sama,” wato sashen ƙungiyar Jehobah da ke sama (w14 10/15 10 sakin layi na 11)

    • Ga 4:​28-31​—Za a albarkaci ’yan Adam masu biyayya ta wurin “’ya’yan” Urushalima ta sama

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ga 4:6​—Mece ce kalmar Ibrananci ko Aramaic nan abba take nufi? (w09 4/1 13)

    • Ga 6:17​—A waɗanne hanyoyi ne wataƙila manzo Bulus ya kasance da “alamun raunukan” da suka ‘nuna cewa shi bawan Yesu ne’? (w10 11/1 15)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ga 4:​1-20 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Bayyana Nassin da Ka Karanta, sai ku tattauna darasi na 6 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w12 3/15 30-31 ​—Jigo: Me Ya Sa Wajibi Ne Kiristoci Su Tsani Batsa? (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 110

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 8)

  • Abin da Ƙungiyarmu Ta Cim ma: (minti 7) Ku kalli bidiyon Abin da Ƙungiyarmu Ta Cim ma na watan Yuni.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 8 sakin layi na 22-23 da Taƙaitawa da ke shafi na 92-93 da kuma Ƙarin Bayani na 22

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 40 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba