Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Afrilu p. 8
  • Ku Nemi Ilimi Daga Wurin Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Nemi Ilimi Daga Wurin Jehobah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Ake Koyar da Masu Hidimar Mulkin
    Mulkin Allah Yana Sarauta!
  • Za Ka Iya Cika Fom na Makarantar Masu Yada Bisharar Mulki?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Ku Cika Fom na Zuwa Makarantar Masu Yada Bisharar Mulki
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Wace Makaranta Ce Aka Shirya don Majagaba?
    Su Wane Ne Suke yin Nufin Jehobah A Yau?
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Afrilu p. 8

RAYUWAR KIRISTA

Ku Nemi Ilimi Daga Wurin Jehobah

MUHIMMANCINSA: Jehobah, Malami Mafi Girma yana so mu sami ilimin da ya fi kowane ilimi a duniya. Yana koya mana yadda za mu inganta rayuwarmu kyauta a yanzu da kuma a nan gaba! (Ish 11:​6-9; 30:​20, 21; R. Yar 22:17) Ta wajen wannan ilimin ne Jehobah yake koya mana yadda za mu yi wa mutane wa’azi.​—2Ko 3:5.

YADDA ZA MU YI HAKAN:

  • Ka kasance da sauƙin kai.​—Za 25:​8, 9

  • Ka yi amfani da koyarwar da Jehobah yake ba ka yanzu kamar aikin da ake ba wa ɗalibai a taron mako

  • Ka yi tunani a kan yadda za ka faɗaɗa hidimarka.​—Fib 3:13

  • Ka ɗau wasu matakan da za su sa a daɗa koyar da kai.​—Fib 3:8

KU KALLI BIDIYON NAN ALBARKUN DA KOYARWAR JEHOBAH KE KAWOWA, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Waɗanne matsaloli ne wasu ’yan’uwa suka shawo kansu kafin su halarci Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki?

  • Waɗanne irin koyarwa ne ake samu a Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki?

  • Ta yaya ’yan’uwa a ikilisiya suka taimaka wa ɗaliban da suka zo hidima a yankinsu?

  • Mene ne mutum zai yi kafin ya cancanci zuwa Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki? (kr 189)

  • Waɗanne koyarwa ne kuma kake so ka samu a ƙungiyar Jehobah?

’Yan’uwa da suka sauke karatu a Makarantar Masu Yada Bisharar Mulki suna hidima a kasashen Namibia da Norway da Amirka da kuma Jafan

Ta yaya za ka amfana daga ilimin da Jehobah yake bayarwar?

MAKARANTUN DA NA AMFANA DAGA KOYARWARSU:

  • Taron Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu

  • Makarantar Majagaba

  • Makarantar Hidima ta Mulki

  • Makaranta Don Dattawan Ikilisiya

  • Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki

WAƊANNE MAKARANTU NE ZAN SO IN JE?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba