Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Janairu p. 5
  • Yadda Muka Sami ’Yancin Yin Wa’azi a Quebec

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Muka Sami ’Yancin Yin Wa’azi a Quebec
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Na Sami Albarka Don Na Yi Koyi da Abokan Kirki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
  • Masu Wa’azin Mulkin Sun Kai Ƙara Kotu
    Mulkin Allah Yana Sarauta!
  • Jehobah Ya Koyar da Ni Tun Ina Ƙarami
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2026
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Janairu p. 5

RAYUWAR KIRISTA

Yadda Muka Sami ’Yancin Yin Wa’azi a Quebec

Kaisar, wani sojan Romawa, da Bulus

Bulus ya ɗaukaka ƙara gaban Kaisar sa’ad da aka kai shi kotu. Bulus ya yi amfani da ’yancinsa na ɗan ƙasar Roma da kyau kuma muna bin misalinsa a yau. Ku kalli bidiyon nan Yadda Muka Sami ’Yancin Yin Wa’azi a Quebec don ku ga yadda ’yan’uwanmu suka yi amfani da ’yancin da dokar ƙasar ta ba su don su kāre imaninsu a birnin Quebec. Bayan haka, sai ku amsa tambayoyi na gaba:

Shaidun Jehobah da ke Quebec a 1940; warka ta musamman; wani dan’uwa yana ba da jawabi a lokacin an hana ayyuka na Shaidun Jehobah; Dan’uwa Aimé Boucher
  • Waɗanne matsaloli ne ’yan’uwanmu da ke Quebec suka fuskanta?

  • Wace warƙa ta musamman ce suka rarraba wa mutane, kuma da wane sakamako?

  • Me ya faru da Ɗan’uwa Aimé Boucher?

  • Wane hukunci ne Kotun Koli na ƙasar Kanada ta yanke game da zargin da aka yi wa Ɗan’uwa Boucher?

  • Wane mataki da ba a cika ɗaukawa ba ne ’yan’uwan suka ɗauka, kuma me sakamakon?

  • Me ya faru bayan da firistoci suka zuga ’yan sanda su shiga Majami’ar Mulki sa’ad da ake taro?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba