Ana gina Majami’ar Mulki a Ostireliya
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Mene ne zai taimaka mana sa’ad da muke fama da baƙin ciki?
Nassi: 2Ko 1:3, 4
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ke faruwa da mutum sa’ad da ya mutu?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Me ke faruwa da mutum sa’ad da ya mutu?
Nassi: M. Wa 9:5, 10
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Za mu sake ganin waɗanda suka mutu kuwa?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Za mu sake ganin waɗanda suka mutu kuwa?
Nassi: A. M 24:15
Tambaya don Ziyara ta Gaba: A ina ne za a yi tashin matattu?