5-11 ga Nuwamba
YOHANNA 20-21
Waƙa ta 35 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Kana Ƙaunata Fiye da Waɗannan?”: (minti 10)
Yoh 21:1-3—Bayan Yesu ya mutu, Bitrus da wasu almajiran Yesu sun je kamun kifi
Yoh 21:4-14—Bayan an ta da Yesu daga mutuwa, ya bayyana ga Bitrus da wasu almajiransa
Yoh 21:15-19—Yesu ya taimaka wa Bitrus ya san abin da ya kamata ya fi mai da hankali a kai (mwbr18.11-HA bayanin Yoh 21:15, 17 da aka ɗauko daga nwtsty)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Yoh 20:17—Mene ne abin da Yesu ya gaya wa Maryamu Magadala yake nufi? (mwbr18.11-HA bayanin da aka ɗauko daga nwtsty)
Yoh 20:28—Me ya sa Toma ya kira Yesu “Ubangijina, da Allahna”? (mwbr18.11-HA bayanin da aka ɗauko daga nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 20:1-18
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 79 sakin layi na 21-22—Ka gayyaci mutumin zuwa taro.
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 15 sakin layi na 10-17 da akwatin da ke shafi na 177
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 45 da Addu’a