Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Fabrairu p. 1
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • AWAKE!
  • KU KOYAR DA GASKIYA
  • KA RUBUTA TAKA GABATARWA
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Fabrairu p. 1
Wata ‘yar’uwa matashiya tana yi wa ‘yan ajinsu bayani game da halitta

Wata ‘yar’uwa matashiya tana yi wa ‘yan ajinsu bayani

Gabatarwa

AWAKE!

Awake! Na 1 2017 | Teen Depression​—Why? What Can Help?

Tambaya: Rahotanni sun nuna cewa baƙin cikin da matasa suke fuskanta yana daɗa ƙaruwa. Mene ne kake ganin za a iya yi game da hakan?

Abin da Za Ka Ce: Wannan mujallar Awake! ta ba da shawarwari a kan yadda matasa za su iya bi da baƙin ciki da kuma yadda iyaye za su iya taimaka musu.

KU KOYAR DA GASKIYA

Littafi Mai Tsarki da aka bude

Tambaya: Mene ne yake sa ma’aurata farin ciki a aurensu?

Nassi: Afi 5:33

Gaskiya: Ma’aurata za su yi farin ciki idan suna ƙauna da kuma daraja juna.

KA SAURARI ALLAH DON KA RAYU HAR ABADA

Albishiri Daga Allah!

Tambaya: Mutane da yawa suna yabon halittu saboda kyaunsu. Amma wane ne kake gani ya kamata mu yaba wa?

Nassi: R. Yoh 4:11

Abin da Za Ka Ce: Kamar yadda wannan ayar ta nuna, zai dace mu yabi Allah saboda dukan abubuwan da ya halitta. Shafi na 7 na wannan ƙasidar ya tattauna wannan batun.

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba