Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Fabrairu p. 2
  • 6-​12 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 6-​12 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Fabrairu p. 2

6-12 ga Fabrairu

ISHAYA 47-51

  •  Waƙa ta 120 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yin Biyayya ga Jehobah Yana Kawo Albarka”: (minti 10)

    • Ish 48:17​—Bauta ta gaskiya ta dagana ne ga yin biyayya (ip-2-E 131 sakin layi na 18)

    • Ish 48:18​—Jehobah yana ƙaunar mu kuma yana so mu ji daɗin rayuwa (ip-2-E 131 sakin layi na 19)

    • Ish 48:19​—Yin biyayya yana sa mu sami albarka (ip-2-E 132 sakin layi na 20-21)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 49:6​—Ta yaya ne Almasihu ya zama “haske ga al’ummai,” ko da yake hidimarsa ga ‘ya’yan Isra’ila ne kawai? (w07 2/1 5 sakin layi na 5)

    • Ish 50:1​—Me ya sa Jehobah ya ce wa Isra’ilawa: “Ina takardar kisan auren” mahaifiyarku? (it-1-E 643 sakin layi na 4-5)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 51:​12-23

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Ka tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyoyin gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. A watan Fabrairu, masu shela za su iya ba da ƙasidar nan Albishiri Daga Allah! ko kuma The Origin of Life​—Five Questions Worth Asking. Su yi la’akari da yadda maigidan ya saurare su. (Ka duba akwatin nan “The Origin of Life​—Five Questions Worth Asking.”) Ka ƙarfafa masu shela su nemi zarafin nuna wa mutane bidiyon nan An Halicci Rai Ne?

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 89

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 7) Za ku iya tattauna darussa daga Yearbook. (yb16 shafi na 144-145)

  • Ka Zama Abokin Jehobah​—Ka Yi Biyayya ga Jehobah: (minti 8) Tattaunawa. Ka fara saka bidiyon nan Ka Zama Abokin Jehobah​—Ka Yi Biyayya ga Jehobah. Bayan haka, sai ka yi waɗannan tambayoyin: Me ya sa yake da muhimmanci mu riƙa yi wa Jehobah biyayya? (Mis 27:11) A waɗanne hanyoyi ne ya wajaba yara su yi wa Jehobah biyayya? A waɗanne hanyoyi ne ya wajaba manya su yi wa Jehobah biyayya?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 8 sakin layi na 1-7 da akwatin nan “Bishara a Harsuna Sama da 670”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 98 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba