Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Janairu p. 1
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • HASUMIYAR TSARO
  • HASUMIYAR TSARO (bangon baya)
  • ALBISHIRI DAGA ALLAH!
  • KA RUBUTA TAKA GABATARWA
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Janairu p. 1
Wasu mata suna wa’azi da kasidar nan Albishiri Daga Allah! a Madagaska

Wasu ’yan’uwa mata suna amfani da Albishiri Daga Allah! a ƙasar Madagaska

Gabatarwa

HASUMIYAR TSARO

Mujallar Hasumiyar Tsaro, Na 1 2016 | Za Ka Iya Fahimtar Littafi Mai Tsarki

Tambaya: Mutane da yawa suna daraja Littafi Mai Tsarki, amma suna tsammani cewa yana da wuyan fahimta. Mene ne ra’ayinka game da Littafi Mai Tsarki?

Nassi: Ro 15:4

Abin da Za Ka Ce: Wannan mujallar ta bayyana dalilan da suka nuna cewa an rubuta Littafi Mai Tsarki ne don mu fahimta. Ta kuma ambata abubuwa da za su iya taimaka mana mu fahimci Littafi Mai Tsarki.

HASUMIYAR TSARO (bangon baya)

Tambaya: Zan so in san ra’ayinka a kan wannan tambayar. [Ka karanta tambaya ta farko.] Wasu mutane sun yi imani cewa ba zai yiwu mu san Allah ba domin ya yi nisa da mu ainun. Mene ne ra’ayinka?

Nassi: 1Ti 2:​3, 4

Abin da Za Ka Ce: Wannan talifin ya tattauna abin da Littafi Mai Tsarki ya ce a kan wannan batun. Zai yi kyau idan ka karanta shi. Bayan haka, za mu tattauna a wani lokaci.

ALBISHIRI DAGA ALLAH!

Kasidar nan Albishiri Daga Allah!

Abin da Za Ka Ce: Na zo ne in gaya maka game da nazarin Littafi Mai Tsarki da muke yi kyauta. Wannan ƙasidar ta nuna wurin da za ka sami amsoshin tambayoyi masu muhimmanci na rayuwa a cikin Littafi Mai Tsarki.

Tambaya: Ka taɓa karanta Littafi Mai Tsarki? Bari in nuna maka yadda wannan ƙasidar take da sauƙi. [Ku tattauna tambaya ta 1 a darasi na 2.]

Nassi: R. Yoh 4:⁠11

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba