Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Nuwamba p. 2
  • “Mijinta Sananne Ne a Kofofin Gari”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Mijinta Sananne Ne a Kofofin Gari”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Shawarar Hikima ta Uwa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
  • Yadda Littafi Mai Tsarki Ya Kwatanta Matar Kirki
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Shawara Mai Kyau Ga Ma’aurata
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
  • Kada Ka Raba Abin Da Allah Ya Haɗa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Nuwamba p. 2

RAYUWAR KIRISTA

“Mijinta Sananne Ne a Ƙofofin Gari”

Halin macen kirki yana sa a daraja mijinta. A zamanin Sarki Lemuel, mutumin da ya auri macen kirki “sananne ne a ƙofofin gari.” (Mis 31:23) A yau, ana iya naɗa mazan kirki su yi hidima a matsayin dattawa da bayi masu hidima. Idan suna da aure, halin matansu zai sa a ga ko sun cancanci su yi hidima ko a’a. (1Ti 3:​4, 11) Mazan da suka auri matan kirki suna daraja su. Ban da haka ma, ikilisiya tana ɗaukan matan da daraja.

Wata mata tana magana da maigidanta cikin ladabi, tana kula da yaransu yayin da maigidan yake ayyukan ikilisiya kuma tana cefane

Macen kirki tana taimaka wa mijinta ya yi hidima ta wajen . . .

  • ƙarfafa shi da kalamai masu daɗi.—Mis 31:26

  • barin shi ya riƙa taimaka wa ‘yan’uwa a ikilisiya.—1Ta 2:7, 8

  • kasancewa da sauƙin kai.—1Ti 6:8

  • ƙin yin bincike a kan batutuwan sirri na ikilisiya.—1Ti 2:11, 12; 1Bi 4:15

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba