Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Nuwamba p. 4
  • 14-20 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 14-20 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Nuwamba p. 4

14-20 ga Nuwamba

MAI-WA’AZI 1-6

  • Waƙa ta 66 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Ji Daɗin Dukan Aikinka”: (minti 10)

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Mai-Wa’azi.]

    • M. Wa 3:12, 13—Jin daɗin aikin da muka yi baiwa ce daga Allah (w15-E 2/1 4-6)

    • M. Wa 4:6—Ka kasance da ra’ayi mai kyau game da aiki (w15-E 2/1 6 sakin layi na 3-5)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • M. Wa 2:10, 11—Mene ne Sulemanu ya fahimta game da wadata? (w08 4/15 22 sakin layi na 9-10)

    • M. Wa 3:16, 17—Yaya ya kamata mu ɗauki rashin adalcin da ke faruwa a duniya? (w06 11/1 30 sakin layi na 7)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) M. Wa 1:1-18

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba wp16.6—Ka ba da katin JW.ORG.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba wp16.6​—Ka karanta sakin layin a na’urarka.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 22-23 sakin layi na 11-12​—Ka gayyaci mutumin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 140

  • “Yadda Za a Yi Amfani da Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?”: (minti 15) Tattaunawa. Bayan haka, a saka kuma a tattauna bidiyon da ya nuna yadda ake amfani da Gaskiya ta 4 da ke shafi na 115 na littafin Me Za Mu Koya, wajen gudanar da nazari.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 4 sakin layi na 1-6, akwatin da ke shafi na 43

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 112 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba