Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Disamba
MAKON 21 GA DISAMBA
Waƙa ta 90 da Addu’a
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
ia babi na 5 sakin layi na 1-13 (minti 30)
Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Labarbaru 20-24 (minti 8)
Na 1: 2 Labarbaru 20:13-20 (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Abin da Ya Sa Muke Tafiya Bisa ga Bangaskiya, Ba Bisa ga Ganin Ido Ba—2 Kor. 5:7 (minti 5)
Na 3: Abin da Ya Sa Mulkin Allah Zai Amfani Waɗanda Suke Addu’a da Gaske Cewa Mulkin Ya Zo—wp14 11/1 16 sakin layi na 1-4 (minti 5)
Taron Hidima:
JIGON WATA: “Sai ta wurin wahala da yawa za mu shiga Mulkin Allah.”—A. M. 14:22.
Waƙa ta 96
Minti 5: Tambayoyin Masu Shela. Jawabi.
Minti 10: Ka Riƙa Godiya ga Jehobah, Allah Mai Karimci. Jawabin da dattijo zai bayar da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Nuwamba, 2015, shafuffuka na 14-15.
Minti 15: Ku Zama Masu-azanci Kamar Macizai, Marasa-ɓarna Kamar Kurciyoyi. (Mat. 10:16) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Disamba, 2013, shafuffuka na 3-5. Ka ba ’yan’uwa dama su faɗi darussan da suka koya.
Waƙa ta 137 da Addu’a