Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/15 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Yuni
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 15 GA YUNI
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 6/15 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 15 ga Yuni

MAKON 15 GA YUNI

Waƙa ta 77 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 26 sakin layi na 1-9 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sama’ila 22-24 (minti 8)

Na 1: 2 Sama’ila 22:21-32 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Misalan Abokantaka ta Kud-da-Kud da Kuma Halayen Kirki a Cikin Littafi Mai Tsarki da Za Mu Iya Bi (minti 5)

Na 3: Ƙauna da Biyayya Suna Kawo Farin Ciki—igw 22 sakin layi na 4-6 (minti 5)

Taron Hidima:

Jigon Wata: “Ka tuna da kwanakin dā.”—K. Sha. 32:7.

Waƙa ta 88

Minti 12: Wa Ka Fi So Cikin Mutanen da Aka Ambata a Littafi Mai Tsarki? Ganawa da kuma jawabi. Ka soma jawabin da ganawa da yara biyu ko uku a ikilisiyarku. Wa suka fi so a cikin mutanen da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki? Mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce game da shi ko ita? A wace hanya ce za su so su yi koyi da shi ko ita? Bayan haka, sai ka ci gaba da jawabin kuma ka bayyana yadda yara za su amfana daga katin labarin wani daga Littafi Mai Tsarki da ke dandalinmu na jw.org/ha. (Ka danna KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > YARA.) Kowane katin labarin wani daga Littafi Mai Tsarki yana ɗauke da tarihin mutumin da hotonsa da taswirar inda ya yi rayuwa da lokacin da ya yi rayuwa da kuma tambayoyi uku da amsoshi game da mutumin. An tsara katin yadda za a iya gurza shi kuma a adana shi. Ka ƙarfafa iyaye su yi amfani da shi wajen koya wa yaransu game da “kwanakin dā.”—K. Sha. 32:7.

Minti 18: “Ku Yi Koyi da Masu Shela da Suka Fi Ku Ƙwarewa.” Tattaunawa. Sa’ad da kake tattauna sakin layi na biyu, ka ba masu sauraro dama su faɗi abin da suka koya daga wani da ya ƙware da suka yi wa’azi tare da shi.

Waƙa ta 4 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba