Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/15 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Yuni
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 8 GA YUNI
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 6/15 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Yuni

MAKON 8 GA YUNI

Waƙa ta 6 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 25 sakin layi na 17-21, da akwatin da ke shafi na 259 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sama’ila 19-21 (minti 8)

Na 1: 2 Sama’ila 19:24-37 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Me Zai Taimaka Maka Ka Kasance da Farin Ciki?—igw 22 sakin layi na 1-3 (minti 5)

Na 3: Wane Darasi Ne Za Mu Iya Koya Daga Luka 12:13-15, 21? (minti 5)

Taron Hidima:

Jigon Wata: “Ka tuna da kwanakin dā.”—K. Sha. 32:7.

Waƙa ta 90

Minti 10: Ka Tuna da Kwanakin Dā. Jawabin da zai bayyana jigon watan. Ka karanta kuma ka tattauna Kubawar Shari’a 4:9 da 32:7 da kuma Zabura 71:15-18. Ka bayyana yadda masu shela a yau za su amfana idan suna bimbini a kan mutane ko kuma wasu abubuwa da suka faru a ƙungiyarmu. Ka faɗa wa masu sauraro cewa ya kamata su riƙa amfani da talifofin nan “Daga Tarihinmu” da ake wallafawa a Hasumiyar Tsaro sa’ad da suke Ibada ta Iyali da yamma. Ka ɗan ambata wasu abubuwa da za a tattauna a Taron Hidima na wannan watan kuma ka nuna yadda suke da nasaba da jigon.

Minti 20: “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki da Ƙasidar Nan Albishiri Daga Allah! a Haɗuwa ta Farko.” Tattaunawa da mai kula da hidima zai yi. Ka ambata wasu ɓangarori a rahoton wa’azin ikilisiyar da suka nuna cewa za a iya samun mutane da yawa da za a yi nazarin Littafi Mai Tsarki da su. Ka sa mai shela da ya ƙware ya yi amfani da gabatarwa da ke akwati don nuna yadda za a soma nazarin Littafi Mai Tsarki a haɗuwa ta farko. Ka ƙarfafa kowa ya soma nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane a haɗuwa ta farko.

Waƙa ta 29 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba