Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 5/15 p. 4
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Makamantan Littattafai
  • Abin da Za a Ce Game da Mujallun
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 5/15 p. 4

Gabatarwa

Hasumiyar Tsaro Mayu–Yuni

“Wasu suna ɗaukan mutuwar Yesu da muhimmanci, wasu kuma ba su yarda da hakan ba. Mene ne ra’ayinka? Shin kana tsammani cewa mutuwar Yesu da tashinsa suna da muhimmanci a gare mu kuwa? [Ka bari ya ba da amsa.] Ka lura da abin da Kalmar Allah ta ce game da wannan batun. [Karanta 1 Korintiyawa 15:22, 26.] Talifin da ke shafi na 11 na wannan mujallar ya tattauna amfanin da hadayar fansar Yesu za ta sa mu samu a nan gaba, wato wata rana ba wanda zai sake mutuwa a wannan duniyar.”

Awake! Yuni

“Mun lura cewa mutane da yawa suna fama da ciwo shi ya sa muke zagayawa don mu ƙarfafa mutane da wannan ayar Littafi Mai Tsarki. [Karanta Ishaya 33:24a.] Yaya kake gani rayuwarmu za ta kasance idan ba ma ciwo? [Ka bari ya ba da amsa.] Akwai wasu abubuwa biyar da ya kamata mu yi don mu kyautata lafiyar jikinmu kafin wannan annabcin ya cika. Wannan mujallar ta bayyana hakan.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba