Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 4/15 p. 8
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Yadda Za a Gabatar
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Abin da Za a Ce Game da Mujallun
    Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 4/15 p. 8

Gabatarwa

Hasumiyar Tsaro Mayu–Yuni

“Muna rarraba wa kowa wannan warƙar a yankinku. [Ka ba maigidan warƙar nan Mene Ne Ra’ayinka Game da Littafi Mai Tsarki? kuma ka yi masa tambayar da ke shafin farko. Ka nuna masa amsar a littafin 2 Timotawus 3:16, kuma ka ƙarfafa shi ya karanta warƙar idan ya sami lokaci.] Mutane da yawa ba su san cewa Littafi Mai Tsarki ya ba da amsoshi masu gamsarwa ga irin waɗannan tambayoyin ba. [Ka nuna masa tambayoyin farko a talifi na farko a cikin Hasumiyar Tsaro ɗin.] Wannan mujallar ta bayyana yadda za ka iya samun amsoshin a naka Littafi Mai Tsarki.”

Awake! Mayu

“Kana ganin zai yiwu kowa ya sami gida mai kyau kuma a kawar da talauci gabaki ɗaya a duniya? [Ka bari ya ba da amsa.] Don Allah ka lura da alkawarin da Allah ya yi wa ’yan Adam a kan wannan batun. [Karanta Ishaya 65:21, 22.] Wannan talifin Awake! ya tattauna yadda Allah zai cika alkawuransa ga ’yan Adam da kuma yadda za mu iya moran wannan albarkar.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba